KAYAN HADI:
1. Man Habbatus sauda, Man Jirjir, Man Tafarnuwa, Ka hadasu waje guda. Sannan ka samu shayin Na'a-Na'a mai kyau, Ka rika zuba wancan hadadden man cokali 2 acikinsa kullum da safe ka rika shansa da zuma.
2. Ka samu Garin Kustul Hindi cokali 7, garin Shammar cokali 7, Garin Habbatus sauda cokali 7, garin Kirfa cokali uku. Ka gaurayasu baki daya acikin zuma mai kyau (Farar saqa).
2. Ka samu Garin Kustul Hindi cokali 7, garin Shammar cokali 7, Garin Habbatus sauda cokali 7, garin Kirfa cokali uku. Ka gaurayasu baki daya acikin zuma mai kyau (Farar saqa).
Zaka rika shan cokali uku safe da rana da yamma har tsawon kwanaki 30.
LOKACIN AMFANI DASHI:
Zaka sha har sati biyar (5 weeks). in sha Allahu zaka samu waraka daga Matsalar da ta shafi hanji kamar:
Zaka sha har sati biyar (5 weeks). in sha Allahu zaka samu waraka daga Matsalar da ta shafi hanji kamar:
- Typhoid Fever (Zazzabin hanji).
- Ulcers (wato Olsa, gyambon ciki).
- Indigestion (wato Magwas).
- Appendicitis (Tsakuwar ciki).
- Majinar Qirji, da Majinar ciki.
- Piles (Basur mai sa kumburin ciki, ko kaikayin dubura).
- Ulcers (wato Olsa, gyambon ciki).
- Indigestion (wato Magwas).
- Appendicitis (Tsakuwar ciki).
- Majinar Qirji, da Majinar ciki.
- Piles (Basur mai sa kumburin ciki, ko kaikayin dubura).
3. ZAM-ZAM : Kasami Zamzam + Zuma Ka zubata acikin ruwan zam-zam ka rika sha kullum har sati uku.
FADAKARWA:
Bayan Gama Shan Ruwan Zam-zam sai kayi Addu'a akan Allah Ya Yaye Maka Wannan Cuta
In sha Allahu zaka samu waraka daga abinda ke damunka ko menene.